Đà Sunan Allah Mai rahama Mai Jinkai, godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin halittu, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (SAW) da iyalansa da zuriyarsa da sahabbansa da wa] Anda suka biye Musu da kyawon aiki har zuwa ranar sakamako.
Wannan tarihi na Wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwa harshen Hausa, mai Suna Kamar haka: "Cuộc đời của Muhammad (SAW)," wanda Tiến sĩ Muhammad Haikal Husain ya wallafa, Kuma Sheikh Isma'il Raji A. Al- Faruki ya fassarasa da harshen Turanci daga harshen Turanci một zab'i na takwas. Saboda haka Hajiya Daula Tư pháp Muhammad Bello ta dauki nauyin fassara, Kamar yadda mai karatu zai fahimci mafarin Wannan fassara. Ni Is'hak Yunus Muhammad Tukur Almashgool Bauchi na fassara daga harshen Turanci zuwa harshen Hausa, ta lại da âm wasu Gyare-Gyare một wasu bangarori da suka Shafi tarihi. Musamman tarihin da Đông phương học (mustashiribai) suka Samar na Karya dangane da rayuwar Muhammad (SAW) da abubuwa da suka Shafi addinin Musulunci, Allah Ya karba mana wan nan aiki Ya Sanya Aljanna ce makomarmu.
Wannan tarihi na wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwa harshen Hausa, mai suna kamar haka