Wannan manhajja sabuwa kuma ta farko a irinta domin kawowa 'yanuwa cikakken bayanin yadda ake aikin HAJJI da kuma UMARAH.
Mai bayanin tỏa sáng mariya Sheikh Jaafar Mahmud Adam.
Sheik Jafar ya sakawa wannan lakca lấy GUZURIN MAHAJJATA. Cikakken bayani da zai zamto JAGORAN MAHAJJATA yayin aikin Hajji ko Umrah.
A cikin wannan manhajja zaku samu cikakken bayanin aikin hajji da umrah kamar haka:
- Daukan ihrami (wato kayan da mahajjaci ko mahajjaciya zai daura domin shiga aikin umrah ko hajji kai tsaye)
- Niyya wajen mikati. Ire iren Miqati. Ina ne miqatin 'yanuwa' yan Najeriya (Juhufa) yake a yanzu? Duba cikin manhajja domin samun cikakken bayani kan dukkan miqatin da manzon Allah (s.a.w) yayi bayani.
- Bayani kan ire-iren aikin hajji.
1. Ifradi
2. Qirani
3. Tamattu'i
Wanne yafi falala kuma wanne annabi (s.a.w) yayi a hajjinsa ta farko wacce kuma itace hajjin bankwana din? Saurari Sheikh Ja'afar Mahmud.
- Shiga masallacin Ka'abah da bayanin sallah raka'a biyu, shafan hajaril aswad, dawafi (tawaf), shafan rukunun yamani, da kuma sumbatar multazal wajto wajen da ke tsakanin hajaril aswad da kuma kofar shiga cikin dakin kaaba.
- Bayani kan Sa'i wato tafiya tsakanin duwatsun SAFA da MARWA. Akwai cikakken bayani cikin wannan manhajja. Allah ya sakawa sheikh Jafar da alkhairi Allah kuma ya gafartawa malam jafar.
- Shan ruwan ZAM-ZAM. Shin me akeso mutum ya karanta koya roka yayin shan wannan ruwa na zamzam? Mene ne Fa'idar shan ruwan ZAM-ZAM? Akwai cikakken bayani aciki.
- Bayan kammala dawafi (Tawaf - zagayen dakin kaabah) da saey tsakanin safa da marwa sai sayaye wato rage gashin kai. Idan mutum yayi wannan toh alhamdulillahi aikin umrah ya kammala. Sai mai aikin hajji ya jira cire Ihraminsa ya jira ranar takwas ga wata. Toh me mutum zaiyi a wannan tsakani? Saurari bayanin sheikh jaafar cikin wannan manhajja.
- Ranar takwas ga wata mahajjata zasu fito daga masaukinsu domin aikin hajji suna masu Yin niyyar labbaikallahumma hijjatan ko hajjan. Bayan niyya sai talbiyya sannan a tafi har Minna ko Mina. Tôi zasuyi một lon? Duba manhajja domin cikakken bayani.
- Ranar Tara ga watan zhulhijja Itace ranar Arfa wato ranar hawan DUTSEN ARFA (Núi Arafat). Sheikh Jafar yayi bayani cikakke ayi sauraro lafiya.
- Minna zuwa Muzdalifa zuwa Urana? Sannan zuwa Nanira can kusa da mashigar Arfa. Saurari bayani sheik Jafar kan me annabi (s.a.w) yayi a wadannan wajaje.
- Dawowa daga ARAFA zuwa muzdalifa. Kwanan muzdalifa shin me akeso mai aikin hajji yayi a wannan dám không?
- Dawowa daga muzdalifa zuwa Minna. Munje ARFA ranar tara ga wata, mundawo muzdalifah da daddare mun kwana a muzdalifah gari ya waye mundawo Minna ranar goma ga wata. Tsakanin muzdalifa da Minna akwai wajen da aka halakar da ashabul fil, me ya kamata alhaji yayi a wannan waje? Saurari bayani cikin manhajja.
- A minna akwai aiki hudu: jifa, yanka, aski, dawafi. Mukan fassara jifan da akeyi a aikin hajji da jifan shaidan amma hakan ba cikin ayah ko hadisi yazo ba. Kawai dai jifane mutum zaije yayi a gurare guda uku yayin aikin hajji. Saurari sheikh jafar domin cikakken bayani da hukuncin yadda ake jifan.
- Bayan Jifa, yanka da aski da dawaf ifada toh mutum zai iya kwance ihraminsa. Idan mutum yaje da iyalinsa toh babu laifi don ya kusancesu. Saurari malam Jafar cikin guzurin mahajjata kashi na biyu dake cikin wannan manhajja.
- Yanzu sai kwanakin Minna. Yau goma ga wata. Mahajjata zasu kwana gari ya waye sha daya kenan, sannan sha biyu sannan sha uku. Sha daya da sha biyu sune wajibi. Tôi akeyi một kwanakin Minna? Saurari mallam jafar cikin manhajja.
- Bayan ranakun Minna sai dawowa Makkah kuma. Sannan sai dawafil wada wato dawafin bankwana.
Sannan malam jafar yayi bayanin ziyara zuwa madinah da kuma sauran hane-hane da hukunce hukuncen aikin hajji.
- Tambayoyin sheikh Jafar kan aikin hajji da umrah.
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.
Sannan a yadata ga 'yanuwa musulmai. Jazakumullahu khair