Wannan manhaja zata baka dama ka saurari karatun Tambayoyi da amsoshi wanda yagabata daga bakin malam Jaafar Mahmud Adam.kadauko Wannan manhaja Domin ka qaru sosai daga tambayoyi da amsoshi na addinin musulinci.Mallam Jafar shararren malamin Sunnah ne một Nigeria. Allah yajikan malam Ameen da mu Baki Daya yan uwa musulmi.
- Tambayoyi da Amsoshi