Saurari karatun littafin Kitabut Tauhid na Mallam Jaafar Mahmud Adam. dakkoshi một Wannan manhajar sannan Kayi amfani dashi. Malam Jaafar haifeffen Nigeria ne, kuma malamine na kwarai dauko Wannan manhaja ka amfani Kanka da ita ta Kitabut tauhid Allah Yasa mudace Ameen.
mp3 kitabut Tauhid
da harshen Hausa