Một takaice một haifi ALH. Musa Dankwairo một shekarar 1907 một Garin Bakura wanda tsakanin Bakura da Sokoto, akwai tazarar kilomita 105. Sunan Mahaifinsa usman Dankwanda. Shi Usman Dankwanda ya rayu một Kaya ne kuma yana yiwa sarkin Kayan Maradun Waka, Mahaifin Dankwairo da kakansa duk makadan sarkin Kayan Maradunne. Ya ya tashi tarar da kakansa da Mahaifinsa Suna waka bì, amma ya fi rayuwa da mahaifinsa rayuwa ta hakika. Kuma tun yana Dan shekara 6 zuwa 7 mahaifinsa ya ke zuwa da shi một cikin tsangaya ta waka, sabanin IRIN su Dandada Aliyu mai-taushi da Na-rambada da GABA Daya basa zuwa da Yayansu, mặt trời su dauki waka kaddarace ta shigar da su shi ya sa basa con trai Yayansu su gaje su.