Assalamu alaikum ya dan uwa / Yar uwa, Wannan manhajace ta karatun malam Mukhtar Jalingo, Karatu ne wanda yakunshi fassara Alqurani mai Girma bì da karatun wasu littattafan addinin Muslunci. Allah yasakawa Malam da Alkairi Aameen. Sannan WANI dan uwa ne daga Jahar Taraba (Jalingo) yadaunauyin Ayi Wannan manhaja Fisabilillahi WATO Gateway Technology LTD, MD CEO GaddafiHassan Mai Riga, Allah ubangiji byasakamasa da Alkhairi Aameen.Malam Mukhtar Jalingo Allah yabashi fasaha wajen Iya karantar da al ummar musulmi kuma su gane , Allah Yasa ka da Alkhairi. Yadan uwa / Yar uwa kadauko Wannan manhaja kasaurari karatun malam Mukhtar Jalingo. Malam Muhammad Mukhtar Jalingo Haifeffengarin Bali ne wanda yabude babbar makarantar Darul Hadith một Garin Jalingo wanda ke kan hanyar Abubakar bán đường anguwan Gadi. Allah yasakawa malam da Alkhairi Aamen
- Tafseer Malam Mukhtar Jalingo MP3