Saurari lakcocin rayuwar musulmi một musulunci bì da Sheik Jaafar Mahmud adam.
Zaku Samu lakcoci một ciki kamar haka:
- Rayuwar Aure
- Tarbiyyar Yara
- Hakkokin Iyaye
- Wasiyyoyi
- Siffofin muminai
- Wacece mace musulmah
- Wacece mijinta yafi
- Assabaru alal bala (Yin hakuri kan WANI abu na Balai ko rashin jindadi Daya Samu Mutum)
- Halaye nagari
- Tarkon Shaidan
- Guzuri Domin ranar qiyamah
Đà fatan zakuji dadin Wannan manhajja.
Domin samun wadansu Hausa Hồi giáo apps sai ku Duba abyadapps dake cikin Wannan gida.
Wassalamun alaikum wa rahmatullah.