Sheik Albani Zaria Hukuncin Laya MP3
TAKAITACCEN TARIHIN Sheikh Albani ZARIYA (Neman ILIMINSHI)
Một haifi Ash-Sheikh Albani Zaria ne một Watan Rabiu Thani 1379 dai dai da 27 Tháng Chín 1960, một cikin Garin Muciya Zariya, Sabon Garin Kaduna, Najeriya.
Malam ya TASO tun yana yaro da con trai ilimi kamar yadda Wani malamin shi ya siffanta shi da cewa: “Albaniy tun yana 'Karami da angan shi ina kaje; karatu, ina zaka; karatu, tôi Kake yi; karatu, tôi ka Gama; karatu.
Mahaifiyar shi mai Suna Saudatu ita ta fara bashi 'karfin guiwar karatun addini na musamman, Domin itace wadda ta fara Siyar da akuyar ta, ta bashi kudin ya siyo littafin Saheehu Hồi giáo inshi na farko. Har ILA yau mahaifiyarshi ta Taba 'daukan shi tun yana' Karami ta Kaishi Gurin wasu malamai một cikin Garin Kano Domin su karantar dashi Karatun addini da zummar cewa 'Danta ya zama Malami.
A 'bangaren karatun Al-Qur'ani; Sheikh Albani Zariya ya fara karatun Allo ne một cikin anguwar mucciya dake Zaria. Một Inda ya sauke Qur'ani saukar Farko ruwayar warsh 'kira'ar Nafi'u một hannun Mallam Mato da Alarama Mallam Abubakar.
A 'bangaren Larabci kuwa Ash-Sheikh Albani Zaria ya halarci WANI karatu na Wata Goma sha takwas (18 tháng) một' karkashin WANI tsarin karatu da marigayi Gaddafi ya kawo Nigeria, một 'karkashin Jagorancin jami'ar Libiya một Alif shekara dubu' Daya da 'dari tara da tasa'in. Babban Malami, marigayi Ash-Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, shi ya DANKA musu takardar shedar kammala karatun, kuma sai da Yaba Albani Zaria Wata takarda na jinjinawa ta musamman.
Dangane da sauran karatuttukan addinin musulunci kuma. Ash-Sheikh Albani Zaria Yayi karatu một hannun Malamai da dama anan gida Nigeria da kuma Saudiya.
Kadan daga cikin malaman da Yayi karatu một hannun su anan gida Nigeria nắng kasance kamar haka; Tiến sĩ Aminuddeen Abubakar Kano (Mai makarantar Kwali), Ash-Sheikh Sani Yakubu Zaria, Shehu Umar (Malami ne một Jami'a), kiềm Mallam Haruna Ishaq Zaria. Daga bisani Ash-Sheikh Albani Zaria (rahimahullah) ya đựng một hannun WANI mutumin india mai Suna Dr Abdulrahim Muhammad Muslim Khan wanda malami ne dake koyarwa một jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria. Mallam Muhammad Muslim Khan ya karantar da Albani Zaria littattafai masu Yawa. Một bangaren ilimin hadisi Wannan malami Muhammad Muslim Khan ya karantar da Ash-Sheikh Albani Zaria littafin tadriburra'wi da musdala'ul hadith. Một bangaren sauran littattafai kuma Wannan malami ya karantar da Albani littafin Sifatu-Salatin Nabiy da kuma littafin Sharhus- Sunnah na Alhafiz Al-Bagawiy.
Daga Baya một lokacin da sheikh Albani Zaria ya fara kasuwanci yana samun KUDI, malam ya kasance yakan sayi tiket na jirgi musamman dan yaje 'Kasar Saudiyya Yayi karatu một matsayin shi na' dalibi mai Niman ilimi bawai một matsayinshi na 'dalibin jamiatul Islamiyya ba.
Mallam Yayi karatu một gaban Tiến sĩ Muhammad Amin dake jamiatul Islamiyya dake Madina, một Inda ya koyi 'kira'ar Qur'ani' kira'a bakwai ruwaya Goma sha hudu.
Mallam Ya yi karatu musamman một gaban Sheikh Uthaimin karatu sosai ta Fannin ilimin tafseerin Al-Qur'ani mai Girma.
Mallam Yayi karatun Aqeeda karatu sosai một hannun Addoktur Assuhaimi da giáo sư Ali Nasir Faqihi wadanda dukkaninsu malamai ne một jamiatul Islamiyya dake Madina Kulliyatud-Da'awa wa usuluddeen.
Mallam Albani Yayi karatu một wurin Mallam Tuwaijiri wanda ke karantarwa một Daruul-Hadeethisil Khairiyya dake Saudiyya.
Mallam Yayi karatu một wajen Sheikh Zarban Al-gamidy, wanda shi ne tsohon viên thủ quỉ (shugaban 'bangaren KUDI) một jami'ar Madina.
Mallam Yayi karatu một hannun Sheikh Abdullahi Bn Abdulrahman Alu Bassam (mai littafin taysirul Allam).
Mallam Yayi Karatu dalibi một gaban Giáo sư Samir wanda' ne na Sheikh Nasiruddeen Albani.
Mallam Yayi karatu một hannun Muhammad ibn Ali ibn Adam Al Ethiopy wanda shi kuma mutumin 'kasar Ethiopia ne.
Akwai malaman jami'ar Madina da Yawa wadanda malam Albani Yayi karatu một gaban su, amma ba'a matsayin shi na 'dalibi một jami'a ba, Ä'á, một matsayin shi na' dalibi wanda ya kai kanshi koyon ilimi một wurin su.