Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu,
Ga sabuwar manhajja Domin kawo Muku karatun tafsirin suratun nisa'i ayah ta Daya zuwa ayah ta arba'in da Uku. Tafseer Sheik Jafar Mahmud Adam. Sheikh Ja'afar Thánh Kinh Qur'an Tafseer Surah An Nisa 'câu 1-43
Wannan manhajja na aiki ba bì da một kunna dữ liệu ba. Akwai sauran manhajjoji Guda Biyu Domin kawo Muku karashen karatun tafsirin Wannan Surah. Miễn phí Kenan Hausa Hồi giáo Apps bởi danuwanku KareemTKB.
Kada chia sẻ Amanta ứng dụng Wannan da sauran yanuwa. Domin FITO da Wannan ứng dụng Fili cikin Wannan gida bashi tauraro biyar ka / ki rubuta tsokaci WATO xem xét một Kansa.
Allah ya malam jikan Ja'afar ya kuma gafarta masa zunubansa ya shigar dashi alJannar Firdausi Aameen. Malam Sa'id Harun wanda ya Jawa malam Baki shima Allah ya saka masa da alkhairi, Allah ya kara albarkah một rayuwarsa ya kuma sanyashi alJannah Firdausi shima. Mu da ku GABA Daya Allah Yasa mu cika da imani mu Shiga alJannah Firdausi bì da manzon Allah sallallahu alaihi wasallam aameen.
Ga masu bukatar manhajja Domin sauraron karatun malam Sa'id Harun sai ku Duba ứng dụng mai Suna Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 Domin samun karatun.
Sheikh Jaafar Mahmud Adam hoàn tafsir mp3 ya Kusa gama Shiga cikin Wannan gida. Yanzu haka Saura surori Guda kadai mu kammala Trong Shaa Allahu.
Allah ya amfanar Damu da abun da zamu saurara Ameen.
Haza wasalam. Jazakumullahu Khair