Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbatar a gare shi ya kasance yana yawan ambaton Allah da tunawa da Shi a koda yaushe, kuma a duk halin daya samu kansa ciki.
Haka zalika yana koyar da sahabbansa yadda zasu dinga ambaton Allah da kasancewa cikin shaukin
tunaninsa. Mun dan tsakuro muku kadan daga cikin addu Khăno Hóain da Annabi ya kanyi a lokutta daban daban.
1- (Allahumma rzuqni ubbuka, wa ubba người đàn ông yanfa`uni ubbuhu `indak. Allahumma ma razaqtani mimma uḥibbu faj '' '' '' '' '' '' '' '' '' Sê-ri (Tirmidhi)
'Ya Ubangiji ka sada ni da Soyayyar ka, da Soyayyar sauran mutane da zata amfane ni, Ya Ubangiji ka Tweetsa duk abinda ka azurtani da shi ya zamto zai kafaha mini kusantar ka, Ya Allah duk alkhairi a gare ni. 'Tirmizi ya ruwaito