Wakokin Rabiu Dan Isiyaku Baba Na Yabon Fiyayyan Halitta.
Wakoki Ne Da Aka Zuba Ilimi Da Kuma Fikira Wajen Rera Su Zaku Iya Gane Hakan Yayi Da Kuka Sauraresu.
Wakokin Yabon Ma'aiki Daga Bakin Dan Uwana Rabiu Dan Isiyaku Baba Daya Daga Cikin Kalifofin Shariff Rabiu Usman Baba
Wakoki Ne Da Aka Zuba Ilimi Da Basiri Wajen Rera Su Ga Wasu Daga Ciki.
Ta,aziyar Shariff Rabiu Usman Baba
Ta,aziyar Zainab Kanwarsa
Ta,aziyar Malam Isiyaku Mahaifinsa
Waƙar Shariff Billiyaminu
Waƙar Shariff Ibrahim Na Maiduguri
Fatima Batula
Da Dai Sauransu