A wannan application mun tanadar muku, bangarorin da suka shafi:
*Labarai daga Kannywood.
* Hira da 'Yan fim.
* Gajerun Labarai na ban dariya.
* Littafan Hausa.
Wannan kadan daga cikin abun da wannan manhaja ta kunsa kenan.
Ku danna Installing domin sauke shi akan wayoyin salular ku.
Mun gode!
New Release