ALWARAQAT FI USULUL FIQHU SHEIK JAAFAR MAHMUD ADAM. Yana aiki ba tare da internet ba.
Mallam Jaafar Ya Fara Karantar Dashi A Ranar Lahadi 17 / Rabi'ul Auwal / 1424 AH = 18/05/2003 Littafi Mai Suna Alwaraqat Fi Usulul Fiqhu Na Imam Abul Ma'adiy Imamul Haramaini Al Huwaini Wanda Yake Cikin Malaman Karni Na Biyar Wannan Littafi Takaitacce Ne Kuma Malan Ya Tafi Dashi Tare Da Littafin Al Waraqat Na Waqe Mai Baiti Dari Da Tamanin Da Bakwai Na Imam Zarafiddin Al Ifridiy Ash Shafi'iy Littafin Yana Kunshe Da Duka Abubuwan Guda Biyu.