Hausa Hồi giáo preachings MP3 App na kunshe da wa'azuzzukan musulunci na Sunnah Domin rugurguzar Bid'ah da bata takardar sallama kamar yadda Malam Muhammad Kabiru Gombe ke Fada yayin waazi.
Domin samun wadansu ứng na sauran malamai irinsu sheikh Jafar Mahmud, Qari Said Harun, Malam Aminu Ibrahim Daurawa mai kundin Tarihi, alaramma ahmad Sulaiman, Qari yahuza Bauchi, Tiến sĩ Abubakar Gumi da dai sauransu Duba cikin cửa hàng chơi.
Matasa lokaci Yayi da zamu waye Musan addininmu. Mu koyi Sunnah sosai mu Kori bidiah mu bata takardan sallama. Alkur'ani maigirma da sahihan hadisan manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam SAK!
Allah ya dora musulunci Akan kafirci! Allah ya Karbi ibadunmu, ya kyautata niyyoyinmu, ya hada kawunanmu cikin addininSa. Sannan Allah ya Biya mana bukatunmu na Dunia dana Lahira.
Domin samun tsira nan Dunia da lahira, ya zame mana lalle muyi Riko da Al Kitab (Alkur'ani) là Sunnah (Sunnar manzon Allah (s.a.w)).
Đà fatan zakuji dadin Wannan manhajja ta Hausa Hồi giáo preachings MP3 bì da Sheikh Muhammad Kabiru Gombe wacce nasama Suna Hausa Hồi giáo preachings MP3!
Kada một sự chia sẻ Wannan manta manhajja zuwa ga sauran yanuwa musulmi. Allah ya hadamu cikin Daya Baki Ladan !!
Assalamu alaikum rahmatullah wa!