Wannan App ne da Yake dauke da karatun Kundin Tarihi da
Sheikh Malan Aminu Daurawa Yayi.
Ka / Ki yi tải dinshi Domin saurara Wannan bóng Kashi na farko ...
Kashi na farko da yana dauke:
GABATARWA
Rabe RABEN MALAMAN Tarihi
HALITTA TA FARKO
Annabi IBRAHIM
Baka bukatar DỮ LIỆU Domin sauraro da zaran Kayi tải ka gama komai ..
Ayi Sauraro lafiya.
Domin Karin Bayani ko shawara sai ka tuntubeni ta email dina.
Allah Yasa mu amfana Ameen.