Dr Jamilu Zarewa ya yi karatunsa a Jami'ar Musulunci ta Madina tun daga Degree na farko zuwa na uku.
Ga jerin video na munakashar Ph.D dinsa a Jami'ar Madina.
https://www.youtube.com/watch?v=6b_T8z0Rs2s
https://www.youtube.com/watch?v=EBm4R2YCSlk
https://www.youtube.com/watch?v=TxwOV3rPndw
https://www.youtube.com/watch?v=g_AF9YuMpBY
Yanzu haka yana aiki a Jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya.