KARIN MAGANAR HAUSA
Karin magana a Hausance zance ne na azanci wanda akasari yake bayar da ma'ana daban da lông thú zance na fatar baka.
Ko wane jinsi na Hausawa na amfani da karin magana một người bạn zance na yau da kullum amman an fi samun yawan karin magana một wurin wadan nan jinsi na Hausawa.
(1) Yan Daudu,
(2) Mata,
(3) Maroka,
(4) Mawaka,
(5) Mahauta,
(6) Yan wasan kwaikwayo,
(7) Rubutun Zube,
(8) Tatsuniya