Wannan manhajr anyi tane dom masu niyyar zuwa aikin hajji ko umra, Yanda zasu samu sexen yanda ake gudunar da wannan ibadu daki daki kuma cikin sauki. Wannan manhajar na dauke da bayane kan falalar su kansu aikin hajji da na umra din .. Muna rokon Allah ya karba mana ibadun mu