Tabbas kada ka bari Shaidan La'anann
Manzon Allah S.A.W. ya kwadaitar.
Dan uwa ka Tweetsa mu a addu'o'inka na alkhairi idan ka yi naka.
Allah ya kara ma Annabi Salati.
Addu'o'in da aka ruwaito daga Manzon Allah S.A.W. wanda yake yin su bayan sallah, duk wanda ya kiyaye wadannan Addu'o'in to in sha Allahu zai wayi gari a filin kiyama ba shi da zunubi ko daya, Abinda ke tsakaninka da Aljanna kuwa shine kawai MUTUWA.
Don Allah ya tura ma dan'uwanka da danginka wannan Application domin mu gudu tare mu tsira tare.
Allah ya sa muyi tarayya da ku a cikin lada.
+2347033337510
elfulateeee@gmail.com