Labaran Duniya Da Dumi-Duminsu daga manya kafafen yada labara kamar su BBC HAUSA, MURYAN AMURKA VOA, RFI HAUSA, AMINYA da sauran manya kofofin yada labarn hausa.
Domin samun labarai a cikin harshen hausa a saukake, wannan app yana dauke da manyan shafukan labaran haua kamar:
BBC HAUSA
VOA HAUSA
FRI FANRANCE
DW HAUSA
AMINIYA
Da dai sauran manyan shafukan labaran hausa.
Yi amfani da wannan app domin zagaya duniya a cikin kankanin lokaci tare da samun sahihan labaranabubuwan dake faruwa akan lokaci.