Karatun AlQur'ani mai girma na Alaramma AbdurRahman Yola kashi na biyu daga Suratu Maryam zuwa Suratun Nasi tare da addu'o'i da salati ga manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam
Da fatan za ku ji chain sauraro.
Phần 1 din za ku iya samunsa a Google Play Store da wannan link din in sha Allahu https://play.google.com/store/apps/details?id=com.andromo.dev892188.app1026060
Allah Ya sa mu wanye lafiya. Shi kuma makarancin Allah Ya saka masa da alkhairi
AbdurRahman Yola Full Qur'an 2