Một ứng dụng Wannan cikin, tafsirai ne wadanda Babban Malami Sheik Aliyu ISAH Fantami ya gabatar. Zaku Iya samun dukanin Applications dinmu na musulunci Daga google playstore wanda wasu Karatuttuka ne wadanda malamai da dama suka gabatar da Harshe Hausa da kuma Wa'azuzzuka da Muhadarori. Kamar su:
Sheik Jaafar Mahmud Adam Kano
Sheik Albany Zaria
Sheik Kabiru Gombe
Sheik Ahmed Deedat da sauransu.
Allah ya qara bamu Damar Ikon aiki da abun da muka saurara, ya kuma qara mana himma da qoqari wajen ibadah da Neman Ilmi. Ameen.
Ayi Sauraro Lafiya: Idan kuna da Wata shaawara ko tsokaci dangane da ứng dụng dinmu, zakuyi Iya Neman mu ta gửi email cho dinmu dake qasa.
بارك الله فيكم وجزاكم الله خير
updated features and privacy policy