MENENE TSARKI MỘT NHẠC SẮC
Tsarki na nufin tsafta. Amma a shari'ance tsarki na nufin tsaftace jiki daga hadasi babba da karami da kuma dukkannin kazanta daga jikin dan'adam da tufafinsa da wuraren yin ibadarsa.
Idan aka ce hadasi babba ana nufin: Dukkan abin da zai wajabtawa mutum yin wanka na tsarki saboda faruwarsa.
Kamar fitar maniyyi saboda jima'i ko saboda sha'awa, ko haila, ko nifasi. Idan kuma aka ce hadasi karami ana nufin:
abinda zai wajabta mutum wankewa ko goge wani sashi na daga jikin dan'adam. Kamar Fitari, gayadi, jin rauni ko kwararar Mugunya da dai sauransu.
Một lura cewa ibada bata inganta sai da tsarki.
Tsarki a Muslinci
Mene ne Tsarki
Ya ake tsarki
Babbance-Babbance tsarki