Wannan manhajar zata baku damar nishadantar da kanku akoda yaushe ta dalilin kallon tambayoyi masu ban dariya da kuma wasa gwagwalwa.
Wasu tambayoyin masu sauki ne amma sai dan karen wahalar amsawa.
Asha kallo tare da yan uwa da abokan arziki lafiya.
Tambayoyin gefen Titi masu kayatarwa da sanya nishadi