Assalamu Alaikum warahmatullah.
Ứng dụng Wannan yana dauke da wasu zababun Bài giảng Manyan ne guda hudu na SheikhJa'afar Mahmoud Adam, tỏa sáng muka ga ya dace muyi ứng dụng wanda mutane zasu su saurara a saukake.
Bài giảng din sune kamar haka:
-Gwagwarmaya - Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam
-Lakca akan Asalin Maulidi- Sheikh Jafar
-Tarihin Sheikh Jafar - Daga Bakinsa
-Wa'azin Karshe Na Sheikh Ja'afar Adam
Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.
Domin samun sauran ứng dụng na sauran nhiềuan malamai na sunnah duba (rrnapps) ứng dụng Hồi giáo Hausa miễn phí dake cikin play store.
* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam *
Một haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, một shekara ta 1962
(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wa shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin
su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Funning a Kano.
Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai
girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kas Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Trung tâm văn hóa Ai Cập), sannan
kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Lớp học buổi tối dành cho người lớn, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na sơ cấp, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma
Sheikh Ja’afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Bậc thầy) a Jami’ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (Tiến sĩ), một Jami’ar Usman Dan Fodiyo da lấy Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu na hadattaf Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, wanda Malam ya karanci balaga da adab a wajensa. Akwai kuma Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Tiến sĩ Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugulana Maraam, Riyaadussatalihiin, Siun Nabii Nabama, Siiratun Nabama Juriy. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar
(Trung tâm Tài liệu Hồi giáo Sheikh Ja'afar). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.
Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.
1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features