Assalamu Alaikum
Ứng dụng Wannan yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Phần thứ ba (1 ứng dụng daga cikin 3) na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, tỏa sáng ứng dụng muka ga ya dace muyi wanda mutane zasu su saurara
Guda ukun 3 sune kamar haka:
-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 1 Mp3 ngoại tuyến
-Umdatul Ahkaam 2 - Mp3 Jafar Offline Mp3
-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 3 Mp3 Ngoại tuyến
Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.
Domin samun sauran ứng dụng na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunnah duba (rrnapps) ứng dụng Hồi giáo miễn phí dake cikin play store
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan app năm sao.
* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam
Một haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, một shekara ta 1962
(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin
su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a
Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai
girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Trung tâm văn hóa Ai Cập), sannan
kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Lớp học buổi tối dành cho người lớn, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na sơ cấp, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya , một inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma
Hoàng đế Ja Jaafafar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Bậc thầy) một Jami Hồiar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (Tiến sĩ), một Jami Khănar Usman Dan Fodiyo da Take Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai mal vitamina na
farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam
Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,
wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa. Akwai kuma
Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Tiến sĩ Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin chà xát tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar
(Trung tâm tài liệu Hồi giáo Sheikh Ja'afar). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai sex aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.
Allah ya ji kan sa, ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna
*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features