Iyaye sunada matukar tasiri a zamantakewar aure da 'ya'yansu a kowani hali da kuma yanayi.
Don haka nema a zamanin baya iyaye ne ke zabawa 'ya'yansu maza ko mata wadanda zasu Hào quang, hakan kuma yayi matukar tasiri a wannan lokacin ganin yadda ake samun aure na mutu ka raba sabanin abubuwan da suke faruwa a yanzu.
Masha allah al kulli hali